Labarai
Gwamna Ganduje ya aike wa majalisa sunayen mutanen da zai naɗa kwamishinoni

Gwamnan kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya miƙa wa majalisar Dokokin Jihar Kano Dan amncewa dasu a matsayin Kwamishinoni.
Gwamnan ya aikewa shugaban majalisar dokokin Kano Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari buƙatar amince masa ya naɗa sabbabbin kwamishinoni ta cikin wata wasiƙa.
Mutanen da gwamnan ya tura sunayen nasu sun haɗa da:
1. Ibrahim Dan Azumi Gwarzo
2. Garba Yusuf Abubakar
3 .Adamu Abdu Fanda
4 .Yau Abdullahi Yan Shana
5 .Sale kausari
6 .Yusuf Jibrin Ruruwai
7 .Abdulhamid Abdullahi Liman
8 .Lamin Sani Zawiyya