Connect with us

Featured

Rooney ya caccaki Mbappe akan Messi da Neymar

Daga Abdu Ado kofar Naisa

 

Tsohon dan wasan kungiyar Manchester United, Wayne Rooney ya caccaki tauraron kungiyar PSG Kylian Mbappe, dangane da rashin girmama manyan ‘yan wasan da suke kungiya guda.

A ‘yan kwanakin nan dai dangantaka ta yi tsami tsakanin Mbappe da Lionel Messi da kuma Neymar, lamarin da ya sanya ayar tambaya game da halayyar matashin, bayan da kungiyar PSG ta sanya shi zama dan wasan da ya fi kowanne albashi a duniya.

A wasan da PSG ta buga da Montpellier a karshen makon da ya gabata, Bafaranshen ya yi gardama da Neymar kan wanda zai buda damar fanaretin da aka samu karo na biyu, bayan da ya barar da damar farko.

Bayan bugun fanaritin ne kuma, aka hango dan wasan mai shekaru 23 yana ture Lionel Messi bayan da dan wasan na Argentina ya gaza ba shi kwallo.

Kan haka ne Wayne Rooney, wanda a yanzu shi ne kocin DC United dake Major League Soccer a Amurka, ya caccaki Mbappe, tare da kiran da a tunatar da dan wasan cewa, a lokacin da Messi ke da shekaru 23, ya riga ya lashe kyautar Ballon d’Or har guda hudu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet