Connect with us

Labarai

An Mayarwa Da Sule Lamido Ga Kalamansa Akan Wike

Mataimaki na musamman ga gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, Kelvin Ebiri a fannin yada labarai, ya mayar da martani ga kalaman da tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya yi na cewa Wike ba shi da wani iko a kan zaben Rivers, kuma gwamnan zai zama ba ruwansa da siyasa a karshen wa’adinsa.

Kalaman Lamido a cikin shirin gidan Talabijin na Channels, mai take Politics Today a ranar Talata, na zuwa ne a daidai lokacin da rikicin PDP ke kara tsami tsakanin dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar da Gwamna Wike.

A martanin da ya mayar, Mista Ebiri ya bayyana kalaman tsohon gwamnan jihar Jigawa a matsayin abin kyama da rashin kunya.

Ya ce duk da cewa Sule Lamido na da ‘yancin fadar ra’ayi na kashin kansa, amma ba shi da hurumin yi wa Gwamna Wike zagon kasa, wanda ba a cece-kuce a kan dimbin gudunmawar da ya bayar wajen ciyar da jam’iyyar PDP ba.

Mista Ebiri ya ce yana jin takaicin yadda tsohon Gwamnan Jigawa zai yi irin wannan kalaman mai ban mamaki a lokacin da ake kokarin magance matsalolin da suka dabaibaye PDP.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet