Connect with us

Labarai

Buhari ya naɗa yayan matarsa Shugaban kamfanin Buga kuɗi

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya amince da naɗin Ahmed Halilu a matsayin Manajan Daraktan kamfanin buga kuɗi.

Jaridar DAILY NIGERIAN ta ruwaito cewa Ahmed Halilu, yayan mai ɗakin shugaban Buhari ne, watau Hajiya Aisha Buhari.

Haka kuma ta ƙara da cewa a baya ya riƙe kamfanin a matsayin shugaba na riƙon kwarya sakamakon murabus ɗin tsohon shugaban kamfanin Abbas Masanawa a ranar 16 ga watan Mayu.

Hak kuma DAILY NIGERIAN ta ruwaito cewa ta samu rahoton da ke nuni da cewa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya amince da naɗin nasa ne bisa shawarar gwamnan babban bankin ƙasa CBN Mista Godwin Emefiele, wanda ke rike da mukamin shugaban hukumar ta NSPMC.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet