Labarai
Gwamna Ganduje ya rantsar da sababbin kwamishinoni

Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya rantsar da sababbin kwamishinoni goma sha ɗaya waɗanda majalisar dokokin jihar ta kammala tantance su a farkon makon nan.
Gwamnan ya rantsar da sababbin kwamishinonin ne a rufaffen ɗakin wasa na Sani Abacha da ke unguwar Ƙofar Mata.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana sunayen kwamishino in tare da ma’aikatun da za su jagoranta kamar haka:
1.Dan azumi Gwarzo Planning and budget.
2. Abdulhalim Dan Maliki Rural and community development.
3. Lamin Sani Zawiya Local Government
4. Yau Yanshana Education
5. Garba Yusuf Water Resources.
6. Dr. Yusuf JY Rurum Agriculture.
7.
8. Saleh Kausani Housing and Transport
9. Ali Musa Hamza Burn Burn Tourism and Culture
10. Dr. Aminu Tsanyawa Health
11. Alh Kabiru Muhammad Special Duties.