Connect with us

Labarai

Kaduna: Ƴan sanda sun hallaka ƴan bindiga tare da ƙwato Babu da bindiga

Rundunar ƴan sandan Jihar Kaduna, ta ce, jami’anta sun yi nasarar tabbatar da hallaka ƴan bindiga biyu tare da raunata ƙarin wasu da dama a garin Idasso na Kidandan da ke karamar hukumar Giwa ta jihar.

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar DSP Mohammed Jalige, ne ya bayyana hakan a yau Alhamis.

Ya ce, tun da fari ɓata garin sun yi wa yankin dirar mikiya ne yau Alhamis, sai dai jami’an rundunar suka yi nasarar daƙile yunƙurin su.

Haka kuma ya ƙara da cewa wasu daga cikin ƴan bindigar sun arce ne da raunikan harsashi.

DSP Mohammed Jalige ya kuma ce, bayan samun rahoton zuwan su ne ba tare da ɓata lokaci ba aka tura runduna ta wadda ta tarwatsa su tare da ƙwato bindigogi ƙirar AK49 da harsasai da kuma wani babur daga hannun ƴan bindigar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet