Connect with us

Ilimi

Hukumar WAEC Ta Yi Cikakken Bayani Game Da Gobarar Da Ta Tashi A Gininta

Hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta yammacin Afrika (WAEC) ta ce ba a samu asarar rai ba a gobarar da ya tashi.

Jaridar Dimokuraɗiyya ta rawaito cewa gobarar da ta kama ofishinta na kasa da ke Legas.

A cewar wata sanarwa a hukumance daga hukumar jarrabawar, wacce ta tabbatar da tashin gobarar, ba a samu asarar rai ba, kuma akwai muhimman takardu suma suna nan kalau.

Wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugaban sashen hulda da jama’a na majalisar Moyosola Adesina, a ranar Larabar nan ta ce:

“Hukumar Shirya Jarrabawa ta Afirka ta Yamma (WAEC), tana son yin amfani da wannan kafar wajen sanar da jama’a cewa an samu tashin gobara a ofishin WAEC na kasa da ke Yaba, Legas.

Tawagar ma’aikatan kashe gobara sun kai dauki cikin gaggawa. “Alhamdu lillahi, ba a rasa rai ba kuma duk muhimman takardu da bayanai suna nan.”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet