Connect with us

Labarai

Hukumar Zabe Ta Bukaci Kari Biliyan 10 Kan 40 Da Aka Ware Mata A Kasafin Kudin 2023

 

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta bukaci a ba ta Naira biliyan 50 na kasafin kudinta na 2023, karin Naira biliyan 10 idan aka kwatanta da kasafin ta na 2022 wanda ya kai Naira biliyan 40.

Hakan na kunshe ne a cikin wata takarda da shugaban hukumar ta INEC, Mahmood Yukubu ya mika a yayin zaman kare kasafin kudin hukumar a gaban majalisar dattawa.

Tuni dai Majalisar ta amince da Naira biliyan 305 domin gudanar da zabukan 2023.

A cikin takardar kasafin kudin, an ware Naira biliyan 2.6 don gudanar da zabukan fitar da gwani na kakar zaben a jihohin Kogi, Imo da Bayelsa da ake sa ran za a yi a ranar 11 ga watan Nuwambar 2023.

A yayin zaman, shugaban kwamitin majalisar dattawa kan hukumar INEC, Kabiru Gaya ya ce kwamitin zai sa ido kan hukumar zabe yadda ya kamata domin ganin ta shirya tunkarar zabe mai zuwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet