Connect with us

Labarai

Rundunar tsaro ta sanya ladan Naira miliyan 5 ga duk wanda ya tsegunta mata maɓoyar wasu Ƴan bindiga

Rundunar tsaro ta Najeriya ta sanya tukuicin Naira miliyan biyar ga duk wanda ya tsegunta mata maɓoyar ko da guda ne daga cikin jerin sunayen wasu mutane goma sha tara waɗanda ta ce ƴan ta’adda ne tana neman su ruwa-a-jallo.

A cikin wata sanarwar da daraktan yaɗa labaran cibiyar tsaron Manjo Janar Jimmy Akpor ya fitar yau Litinin, Ta ce, mutanen sun daɗe suna tafka ɓarna yankin a arewa maso gabas da arewa maso yamma da kuma arewa maso tsakiyar Najeriya.

Rundunar ta bayyana sunaye da yankunan da mutanen ke taka ta’addancin nasu kamar hakak:

SANI DANGOTE – Dumbarum, ƙaramar hukumar Zurmi, jihar Zamfara.

BELLO TURJI GUDDA – Fakai, jihar Zamfara.

ALHAJI ADO ALIERO – Yankuzo, ƙaramar hukumar Tsafe, jihar Zamfara.

MONORE – Ƴantumaki, ƙaramar hukumar Danmusa, jihar Katsina.

LEKO – Mozoji, ƙaramar hukumar Matazu, jihar Katsina.

DOGO NAHALI – Ƴar tsamiyar jino, ƙaramar hukumar Ƙanƙara, jihar Katsina.

ISIYA KWASHEN GARWA – Kamfanin Daudawa, ƙaramar hukumar Faskari, jihar Katsina.

GWASKA DANKARAMI – Shamushele, ƙaramar hukumar Zurmi, jihar Zamfara.

HALILU SUBUBU – Sububu, ƙaramar hukumar Maradun, jihar Zamfara.

NASANDA – Kwashabawa, ƙaramar hukumar Zurmi, jihar Zamara.

ALI KACHALLA, wato ALI KAWAJE – Kuyambana, Dansadau, ƙaramar hukumar Maru, jihar Zamfara.

BALERI – Ƙaramar hukumar Shinkafi, jihar Zamfara.

NAGONA – Angwan Galadima, ƙaramar hukumar Isa, jihar Sokoto.

ABU RADDE – Varanda, ƙaramar hukumar Batsari, jihar Katsina.

DAN-DA – Varanda, ƙaramar hukumar Batsari, jihar Katsina.

MAMUDU TAINANGE – Varanda, ƙaramar hukumar Batsari, jihar Katsina.

SANI GURGU – Varanda, ƙaramar hukumar Batsari, jihar Katsina.

UMARU DAN NIGERIA – Rafi, ƙaramar hukumar Gusau, jihar Zamfara.

NAGALA – Ƙaramar hukumar Maru, jihar Zamfara.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetmatbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet