Connect with us

Ilimi

Jami’ar Tafawa Balewa Ta Zargi Gwamnatin Tarayya Da Rashin Samarwa Jami’o’i Kudi

Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi, reshen kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, ta zargi gwamnatin tarayya da rashin sha’awar samar da kudade ga jami’o’in gwamnati a kasar nan.

Ya ce yanzu haka akwai rashin samun kudaden shiga ga jami’o’in gwamnati a kasar nan, bisa zargin cewa gwamnati ba ta da kudi, wanda kungiyar take ganin hakan a matsayin wani yunkuri na gangan.

A cewar ASUU Gwamnatin na yin hakan ne don bullo da makudan kudaden makaranta da talakan Najeriya ba zai iya biya ba.

Shugaban kungiyar, Ibrahim Inuwa ne ya bayyana haka a wani taron manema labarai da aka gudanar a Sakatariyar ASUU, ATBU, jim kadan bayan gudanar da zanga-zangar lumana a ranar Talata.

Jaridar Dimokuradiyya ta ruwaito cewa kungiyar ta gudanar da wani taro, inda suka gudanar da zanga-zangar daga sakatariyarsu, suka nufi babbar kofar ATBU tare da komawa inda suka fara.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet