Connect with us

Tsaro

Neja: Ƴan sanda da jami’an Sa-kai sun yi nasarar kashe ƴan bindiga 7

Jami’an ƴan sanda da gudunmawar jami’an Sa-kai, sun samu nasarar hallaka wasu ƴan bindiga su bakwai a yankin Kumbashi na ƙaramar hukumar Mariga ta Jihar Neja.

Da yake tabbatar da faruwar lamarin, mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar Wasiu Abiodun, ya ce, an samu nasarar ne a ranar Alhamis ɗin da ta gabata, lamarin da ya sanya aka samu sauƙin ayyukan ta’addanci a yankin tun bayan hallaka ɓata garin.

Haka kuma ya ƙara da cewa mazauna yankin ne suka kai wa rundunar rahoto bayan sun ga ƴan bindigar na kara kaina a shiyyar tasu, inda kuma suka far musu tare da fatattakar wasu ɗauke da raunuka.

Jami’in ya kuma ce, sai dai biyu daga cikin ƴan sa-kan sun samu raunika kuma an kai su Babban asibitin Kontagora don ba su kulawa kamar yadda BBC ta ruwaito.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet