Connect with us

Labarai

Mun samu nasara a shari’o’i 3,328 a bana- EFCC

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ce, ta samu nasara a shari’o’i guda 3,328 da ta gurfanar da mutanen da take zargi da cin hanci da rashawa a cikin wata goma sha ɗaya na shekarar bana.

Shugaban hukumar Abdulrasheed Bawa, ya bayyana hakan ta cikin wata sanar wa da hukumar ta wallafa a shafinta na Twitter a yau Juma’a.

Sanarwar ta ce, zuwa ranar 18 ga watan nan da muke ciki na Nuwamba, hukumar ta yi nasarar ƙwace kuɗi har naira miliyan 755 daga hannun tsohon babban akanta na ƙasa waɗanda suka mayar wa gwamnati.

Haka kuma EFCC ta ce, ta ƙwace kadarorin alfarma uku daga hannun Kanar Bello Fadile mai ritaya tsohon mataimaki na musamman ga tsohon mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro Kanal Sambo Dasuki.

“Haka nan, mun yi nasarar ƙwace kadara 40 a Najeriya da Amurka da Landan da Dubai mallakar tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Ike Ekweremadu,” in ji Abdulrasheed Bawa ta cikin Sanarwar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet