Connect with us

Labarai

Hukumar EFCC Za Ta Gudanar Da Gwanjon Wasu Gidajen Da Ta Kwace

 

Hukumar yaki da cin hanci da Rashawa ta EFCC zata yi gwanjon Gidajen da ta kwace a hannun wadanda suka yi sama da fadi da su.

Shugaban hukumar EFCC Abdurashid Bawa ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai a fadar shugaban kasa.

Abdurrashid Bawa ya kuma ce nan gaba kadan hukumar ta EFCC zata kai siyar da wasu rukunin gidaje wadanda suka kwace a hannun wadanda suka yi sama da fadi da dukiyar kasa.

Yana mai cewa zasu sanya kudin a cikin asusun gwamnati na tarayya, wandata haka ne za a samu damar yiwa alummar ayyukan raya kasa.

Daga nan sai ya yabawa gwamnatin tarayya da ma’aikatar shari’a bisa irin hadin kan da suke baiwa hukumar ta EFCC, wanda hakan ne ya sanya take samun damar aiwatar da ayyukan ta cikin nasara.

Yayin taron manema labaran wanda ya gudana a fadar shugaban kasa, shugaban EFCC din ya ce ta samu nasarar tara kudi da yawansu ya kai naira biliyan 166, yayin da hukumar ta kwato naira biliyan 30 daga cikin naira biliyan 109 da ake zarfin tsohon akanta janar Ahmed Idris da yin awon gaba da su.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet