Connect with us

Labarai

 Kotu Ta Tabbatar Da Muhammad Abacha A Matsayin Dan Takarar Gwamnan PDP Na Kano

 

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano karkashin jagorancin mai shari’a AM Liman ta tabbatar da Mohammad Sani Abacha a matsayin zababben dan takarar gwamnan Kano na jam’iyyar PDP.

Mai shari’a A.M Liman ya yanke hukuncin da kusan soke zaben fidda gwanin da ya samar da Sadik Aminu Wali a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar PDP, sannan ya umarci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC da ta cire sunan sa ta maye ahi dana Muhammad Sani Abacha.

Kakaki Hausa Time ta rawaito cewa an sanya shari’ar ranar alhamis da misalin karfe 12:00 na rana, daga bisani aka dage shari’ar zuwa karfe 4:00 na yamma kuma aka yanke hukunci da misalin karfe 5:30 na yamma.

Kotun ta amince da dukkan rokon wanda ya shigar da kara a cikin karar.

Wanda ya shigar da karar shine Mohammed Sani Abacha, yayin da INEC ta zama wanda ake kara na farko.

Sadik Aminu Wali shi ne wanda ake tuhuma na biyu, yayin da PDP ta zo na uku sai Wada Sagagi na hudu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet