Connect with us

Tsaro

Ƴan sanda sun tabbatar da kai hari garin Maitsauni da ke Kankara

Rundunar ƴan sandan jihar Katsina, ta tabbatar da rahoton faruwar wani harin ƴan bindiga a garin Maitsauni da ke karamar hukumar Kankara.

Rahotonni sun bayyana cewa yayin harin, ƴan bindigar waɗanda ke ɗauke da muggan makamai, sun yin garkuwa da mutane biyar tare da harbin wani mutum.

A wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ƴan sandan jihar Katsina SP Gambo Isah, ya fitar, ya tabbatar da faruwar lamarin.

SP Gambo Isah, ya ce, lamarin ya faru ne da yammacin jiya Lahadi, inda maharan suka yi wa ƙauyen Maitsuni kawanya tare da yin farmaki kan mai uwa da wabi.

Haka kuma ya ce, ”Bayan zuwan maharan Kauyen ne kuma suka yi garkuwa da mutane biyar tare da harbin wani mutum a hannunsa wanda yanzu haka ya ke kwance a Asibiti yana karbar magani.”

A cewar sanarwar bayan rundunar ta sami labarin zuwan maharan, an aike da jami’an tsaro cikin gaggawa sai dai kafin su karasa Kauyen ‘yan bindigar sun tsere.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet