Connect with us

Labarai

Ba gudu ba ja da baya wajen daina amfani da tsofaffin kuɗi 31 ga wata- Emefiele

Gwamnan Babban Bankin Najeriya CBN, Mista Godwin Emefiele, ya ce, babu gudu ba kuma ja da baya dangane da wa’adin daina amfani da tsofaffin kuɗi a ranar 31 ga watan nan da muke ciki na Janairu.

Gwamnan babban bankin, ya jaddada hakan ne yau Talata a birnin tarayya Abuja.

Emefiele, ya ce “Ba ni da wani sabon labari ga wadanda suke so a tsawaita kwanakin daina karɓar tsofaffin kuɗaɗe.

Ya ƙara da cewa, “Mutane sun tara kuɗi a gidajensu kuma suna sane da cewar ba su da ikon yin hakan.”

Ya kuma ce, CBN ya samu nasarar karɓar fiye da Naira tiriliyan ɗaya da rabi, kuma yana sa ran cimma tiriliyan 2 kafin wa’adin ya cika a karshen watan nan.
Jaridar Solacebase ta rawaito cewa gwamnan babban bankin na Najeriya, ya ce, “Mun roƙi hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC da takwararta ta ICPC, da kada su musgunawa kowa kan mika tsofaffin kudaden bankuna, kuma saboda ni sun tabbatar da min ba za su yi komai ba”.
Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetjojobetcasinolevantonwingrandpashabet güncel girişjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişcasibombetgaranticasibomgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabet girişcasibomnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet