Haka kuma kotun, a ta umarci hukumar zaɓe mai zaman kanta ƙasa INEC da ta ƙwace takardar shaidar nasarar zama gwamna daga hannun Ademola Adeleke sannan  tare da bai wa tsohon gwamna Adegboyega Oyetola nasa.