Connect with us

Kasuwanci

Wasu Yan Kasuwa Har Yanzu Suna Kin Karbar Tsofaffin Kudin Naira

 

‘Yan kasuwa a jihar Ondo na ci gaba da kin amincewa da tsohon kudin naira a matsayin wata hanya ta doka a jihar.

Hakan dai na zuwa ne duk da wa’adin kwanaki 10 da babban bankin Najeriya CBN ya kara kan amfani da tsofaffin takardun kudin.

Kin amincewa da tsofaffin takardun da akasarin ‘yan kasuwa ke yi ya zama babban abin damuwa ga mazauna jihar, musamman ganin yadda har yanzu ba a ga cikkaken bullar takardun da aka sake fasalin a jihar ba.

Kafin cikar wa’adin farko na ranar 31 ga watan Janairu, an ga abokan huldar bankin a cikin adadinsu suna ajiye tsofaffin takardun kudi a bankuna, yayin da wasu ma’aikatan POS ke zabar masu mu’amala da su bayan sun koka da rashin samun damar mallakar sabbin takardun kudin.

Yayin da yake sa ido kan halin da ake ciki a Akure, babban birnin jihar, DAILY POST, ta tattaro cewa, na’urar cirar kudi ta ATM a mafi yawan bankuna sun cika da al’umma dake son cirar kudin su.

A halin da ake ciki kuma, a ma’aikatan bankunan, har yanzu ana ci gaba da baiwa kwastomomi tsofaffin takardun kudi daga masu karbar kudi, duk da takaitaccen lokaci kafin cikar wa’adin bankin na CBN.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet