Connect with us

Labarai

Kotu ta raba auren Asiya Ganduje da mijinta

Babbar kotun shari’ar musulunci a  jihar Kano, ta raba auren ƴar gwamnan Ganduje watau Asiya Abdullahi Umar Ganduje da mijin ta Alhaji Inuwa Uba, ta hanyar yin Khul’i.

Tun da farko dai Asiya ɗin ta hannun  lauyanta, ta shigar da ƙara a gaban kotun tana mai buƙatar a raba auren nasu.

Yayin shigar da ƙarar, uwar gida Asiya Ganduje, ta ce za ta mayar wa Alhaji Inuwa Uba, sadakin da ya  bata naira dubu hamsin.

Arewa Radio ta ruwaito cewa, yayin yanke  hukuncin, Mai shari’a Malam Abdullahi Halliru, Ya  ce hujjojin da aka gabatar a zaman shari’ar  sun tabbatar da cewar  mai ƙarar  ta karɓi naira dubu hamsin ne a matsayin sadaki.

Haka kuma ta ruwaito, cewa, a nasa ɓangaren, Lauyan mijin nata Umar I Umar, Ya yi fatan kotun ta ba shi  dukkan bayanai na yadda zaman kotun ya kasance domin yin shirin  ɗaukaka ƙara zuwa kotun sama.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetjojobetcasinolevantonwingrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetgrandpashabetjojobetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet