Connect with us

Labarai

Kotun Koli Ta Dakatar Da CBN Daga Haramta Amfani Da Tsofaffin Kudi

Kotun kolin Najeriya ta dakatar da gwamnatin tarayya daga kudirin daina karbar tsofaffin kudin da aka sauyawa fasali daga 10 ga watan Fabrairun da muke ciki.

KakakiHausa Time ta rawaito cewa kudin da aka sauyawa fasalin sune naira 200, 500 da 1000, wadanda yanzu haka ake fama da karancin su, yayin da sababbin suka yi kadan wajen hada hada.

Gwamnonin Jihohin Arewa uku – Kaduna, Kogi da Zamfara ne sun shigar da karar a ranar 3 ga watan Fabrairu, inda suka bukaci kotun koli da ta dakatar da manufofin sake fasalin kudi da babban bankin Najeriya (CBN) ya yi.

Kwamitin mutum bakwai na Kotun Koli karkashin jagorancin Mai Shari’a John Okoro, a cikin wani hukuncin da aka yanke, ya ba da umarnin wucin gadi na hana FG, CBN, bankunan kasuwanci da dai sauransu aiwatar da wa’adin ranar 10 ga Fabrairu, domin daina karbar tsohon kudin Naira 200, 500 da 1000.

Kotun ta ci gaba da cewa, babban bankin kasa, CBN, bankunan kasuwanci ba zasu ci gaba da amfani ko la’akari da wa’adin baya ba, har sai an yanke sanarwar kan batun a ranar 15 ga Fabrairu.

Ta wannan hukunci, tsoffin takardun Naira zasu ci gaba da zama ana hada hada da su, har zuwa sanar hukuncin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet