Connect with us

Featured

Zaben Tinubu A Matsayin Shugaban Ƙasa Ya Nuna Tabbacin Dimokradiyya Ta Gaskiya – Ganduje

Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana nasarar Bola Ahmed Tinubu, a matsayin tabbatuwar dimokaradiyya ta gaskiya.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa a ranar Laraba da ya fitar a Kano, ta hannun babban sakataren yada labaransa, Malam Abba Anwar.

Ganduje ya yaba da gwagwarmayar siyasa da jajircewar daular siyasar Tinubu, wadda ta samar da wasu abubuwan ci gaba ga al’ummar kasar nan, wajen tabbatar da cewa dan takarar shugaban kasa ya samu nasara baki daya.

“Sahihin hannun jarin Tinubu a cikin dan adam, ci gaban kasa da hadin gwiwar kasa ya taka muhimmiyar rawa wajen fifita shi ga dukkan sassan kasar nan,” in ji shi.

Ya kara da cewa, “Yakin da Tinubu ya kwashe shekaru da dama yana yi na maido da mulkin dimokuradiyya a kasar nan, ‘yan Nijeriya sun fahimta sosai. Don haka, muna ganin hikima da kuma dalili mai kyau na jingina makomarmu gare shi.”

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinovdcasinoholiganbetmarsbahissahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet