Connect with us

Labarai

Kano: Kotu ta bada belin Alasan Ado Doguwa

Babbar kotun tarayya da ke unguwar Gyaɗi-gyaɗi a jihar Kano, ta bayar da belin shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai Alasan Ado Doguwa.

Freedom Radio, ta ruwaito cewa, Kotun ta bada belin nasa ne ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Muhammad Yunusa Nasir a zamanta na yau Litinin.

Tun da farko dai, lauyoyin Alasan Ado Doguwa ƙarƙashin jagorancin Barista Nuraini Jimoh ne ya shigar da ƙara yana mai ƙalubalantar ƴan sanda da kuma kotun da aka fara gabatar da shi tare da karanta masa tuhumar tun a baya.

Haka kuma ta ruwaito cewa guda cikin lauyoyinsa ya shaida wa kotun cewa, akwai kura kurai wajan gurfanar da shi domin kuwa kotun da aka kai shi ƙarama ce ba ta da hurumin sauraren shari’ar.

Lauyoyin sun kuma gabatar wa kotun takardar rashin lafiyar Alhassan Ado Doguwa.

Bayan gamsuwar da kotun ta yi da kotun ta yi da hujjojin ne kuma ta sanya shi a hannun beli bisa sharaɗin mutane biyu da za su tsaya masa.

Masu tsaya masa ɗin sun haɗa da Sarki mai daraja ta ɗaya da kuma babban sakatare.

Haka kuma kotun ta ta gindaya masa sharaɗin ajiye Fasfo ɗin tafiya ƙasashen ƙetare tare da haramta masa zuwa mazabarsa lokacin zaɓe mai zuwa.

Haka kuma ta ruwaito cewa kotun ta sanya ranar 20 ga watan nan daw I muke ciki na Maris domin ci gaba da sauraron shari’ar da ake yi masa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet