Connect with us

Siyasa

APC Mai Mulki Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya Boss Mustapha

Mazabar sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ta dakatar da shi.

A cikin wata wasika da jaridar Daily trust ta gani dauke da sa hannun Muazu Kabiri jami’in jam’iyyar a unguwar Gwadabawa da ke Jimeta, ya ce SGF bai bayar da gudunmawa mai ma’ana ba ga jam’iyyar a lokacin zabe.

Kabiri ya koka da yadda SGF ya sha kaye a hannun jam’iyyar PDP a zaben shugaban kasa da na gwamna.

Ba Mustapha kadai ne fitaccen dan jam’iyyar APC da ya fadi zaben sa ba. Abdullahi Adamu, shugaban jam’iyya mai mulki ta kasa, ya yi rashin nasara a rumbunsa a lokacin zaben gwamna da na shugaban kasa.

Sai dai jam’iyyar APC reshen jihar Adamawa ta yi fatali da matakin, inda ta ce mazabar ba ta da hurumin dakatar da Mustapha.

Mustapha baya cikin jerin mutane 422 na yakin neman zaben Asiwaju Bola Tinubu, zababben shugaban kasa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet