Connect with us

Labarai

APC ta dakatar da Boss Mustapha bisa gaza cin mazaɓarsa

Jam’iyyar APC shiyyar jihar Adamawa, ta dakatar da sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha, bisa rashin cin mazaɓarsa inda jam’iyyar PDP ta samu nasara a zaɓen shugaban ƙasa da na gwamna.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa jam’iyyar ta ce Boss Mustapha bai bayar da wata gudunmawar a zo a gani ba ga ƴan takararta na shugaban kasa da na gwamna.

Da suke sanar da dakatarwar a wani taron manema labarai a birnin Yola, shugabannin kwamitin, sun ce Boss Mustapha bai jajirce ga nasarar APC ba a zaɓukan.

Ita ma jam’iyyar APC reshen jihar ta Adamawa, ta bayyana umarnin kwamitin zartaswa na karamar hukumar Yola ta Arewa, da ta kafa kwamitin ladabtarwa da zai gaggauta yin bincike tare da ba da shawarar daukar matakin da ya dace kan wannan batu.

Haka kuma ta ruwaito cewa, Sakataren jam’iyyar, Dr. Raymond Chidama, wanda ya yi wa manema labarai jawabi a sakatariyar jam’iyyar a madadin ƴan kwamitin, ya koka da yadda ƴaƴan jam’iyyar ke ɗaukar nauyin ƴan adawa a cikin jam’iyyar da mugun nufin kai hari ga dattawan jam’iyyar ta hanyar ayyukan da suka saɓa da kundin tsarin mulkin jam’iyyar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet