Connect with us

Labarai

Kotun ɗaukaka ƙara ta sake tabbatar da Adeleke a matsayin halastaccen Gwamna

Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da Sanata Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya samu nasara a zaɓen gwamnan jihar Osun da aka gudanar ranar 16 ga watan Yulin bara.

Yayin wannan hukunci dai, kotun wadda a birnin tarayya Abuja, ta soke hukuncin da kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar ta yi a baya na cewa abokin karawarsa na jam’iyyar APC Gboyega Oyetola ne ya yi nasara a zaɓen.

BBC ta ruwaito cewa, a hukuncin farko kotun, ta zartar da cewa dan takarar na PDP ba shi ne ya samu mafi rinjayen kuri’u ba.

Don haka kotun ta umarci hukumar zaɓe INEC da ta karɓe takardar shedar lashe zaɓen da ta bai wa Adeleke, ta kuma miƙa wa Oyetola.

Sai dai a hukuncin na yau Juma’a kotun ɗaukaka karar, wadda alƙalanta uku bisa jagorancin mai shari’a Mohammaed Shu’aibu, duk bakinsu ya zo ɗaya, inda kotun ta soke wancan hukuncin na baya ta kuma tabbatar da Adeleke a matsayin halastaccen gwamnan jihar ta Osun.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet