Connect with us

Featured

Tsarin e-Naira zai taimakawa ‘yan Kasuwa wajen bunkasar kasuwancinsu – Aminu Ado Bayero

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jaddada goyon bayansa ga tsarin e-naira da babban bakin Najeriya CBN ya bujiro da shi,inda yace zai taimaka wajen bunkasa harkokin Kasuwanci da cigaban kasa.

Sarkin ya bayyana haka ne lokacin da yake karbar bakuncin daraktan CBN shiyyar Kano Alhaji Muhd Hamisu Musa yayin da suka ziyarce shi a fadar sa.

Aminu Bayero ya ce tsarin na E-naira zai tamakawa ‘yan kasuwa da sauran al’ummar kasar nan.

Ya kuma bukaci babban bakin kasa da ya gyara matsalar network da ake samu yayin hada-hadar kudade, wanda a cewar sarkin yana kawo nakasu da tarin kalubale ga al’umma.

A nasa jawabin babban daraktan bankin Alhaji Muhd Hamisu Musa ya ce sun ziyarci fadar sarkin ne domin shaida masa irin hanyoyin da suke bi wajen wayar da kan alumma amfanin tsarin na E-naira da babban bakin kasa ya bujiro da shi domin taimakawa yan kasuwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet