Connect with us

Labarai

Kaduna: Ƴan bindiga sun sace ɗalibai 10

Wasu da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne, sun sace tare da yin garkuwa da dalibai goma na makarantar Sakandaren gwamnati ta jeka ka dawo a yankin Awon, da ke karamar hukumar Kachia ta jihar Kaduna.

Kwamishinan ma’aikatar tsaro da harkokin cikin gida na jihar Mista Samuel Aruwan, ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar yau Talata.

Sanarwar ta ce, ɓata garin sun sace ɗaliban ne jiya Litinin.

Haka kuma ta cikin sanarwar Kwamishinan ya ce, gwamnatin jihar ta samu rahotonnin farko daga hukumomin tsaro dangane da sace ɗaliban.

A cewar rahotannin in ji Aruwan ba a kai ga gano ainihin inda lamarin ya faru ba.

Sanarwar ta ce, gwamnatin jihar tana dakon cikakkun bayanai don bayyana ko lamarin ya faru ne a harabar makarantar ko kuma a wani wuri na daban.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet