Connect with us

Labarai

Zamfara: Ƴan bindigar da suka sace mata da ƙananan yara sun nemi kuɗin fansa

Rahotonni daga jihar Zamfara sun tabbatar da cewa, ƴan bindigar da suka yi garkuwa da tarin mata da ƙananan yara a jihar sun buƙaci da a biya su kuɗin fansa.

BBC ta ruwaito cewa, iyaye da dangin mutanen da aka yi garkuwar da su ɗin sun shaida mata cewa a ranar Alhamis ne aka sace aƙalla mutun casa’in lokacin da suke daji da kuma aiki a gonaki a bayan gari.

Haka kuma ta ƙara da cewa, wani shaida daga Wanzamai yana cewa a cikin waɗanda aka sace har da fiye da mutum 20 daga ƙauyuka maƙwabta.

Ta ƙara da cewa har yanzu hukumomin jihar Zamfara har yanzu ba su ce komai ba kan rahotannin sace waɗannan yara da mata a ƙauyen na Wanzamai.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet