Connect with us

Labarai

Bauchi: Ƴan sanda sun cafke ƴan fashi da makami 7

Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi, ta ce, ta cafke wasu mutane su 7 da ta ke zargin suna aikata fashi da makami a wata maɓoyar su da ke unguwar Magaji a jihar.

Rundunar ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da Jami’inta na hulɗa jama’a Ahmed Mohammed Wakil ya fitar.

Sanarwar ta ce, waɗanda ake zargin ƴan  tsakanin shekaru 17 ne zuwa 25, an kama su da muggan makamai da kuma Barasa.

Haka kuma rundunar ta ce, wadanda ake zargin sun haɗa da: Rayyanu Mohammed da Mustapha Harisu da Yusuf Ibrahim sai Mubarak Lawal da kuma Abubakar Musa da Al-Amin Hussaini da kuma Hamza Umar.

Haka kuma sanarwar ta ƙara da cewa, kamen nasu ya biyo bayan bayanan sirri da rundunar ta samu tare da haɗin gwiwar jami’an sa kai.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet