Connect with us

Labarai

EFCC ta tura jami’ai 100 Kano da sauran wasu jihohi don sanya ido a zaɓen da za ƙarasa

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta tura jami’ai 100 Kano da sauran wasu jihohi don sanya ido a zaɓen da za ƙarasa a gobe Asabar.

Kwamandan hukumar shiyyar Kano Farouk Dogondaji, ne ya bayyana hakan kamar yadda jaridar Solacebase ta rawaito.

Ya ce, hukumar ta EFCC, ta tura jami’an nata ne domin yaƙi da sayen ƙuri’u yayin zaɓe a jihohin Kano da Katsina da kuma Jigawa.

“Mun tura jami’ai 20 domin sanya ido kan yadda zaben ‘yan majalisar jiha ke gudana a Kafur, Kankara a jihar Katsina,” inji shi.

Ya kuma bayyana cewa an kuma tura isassun ma’aikata domin sanya ido kan zaben a mazabar Tudun Wada/Doguwa, da Takai da kuma wasu zabukan ‘yan majalisar jiha a jihar Kano.

Haka kuma ya ƙara da cewa, “Mun kuma tura jami’ai zuwa filin jirgin sama na Malam Aminu Kano da ke Kano da kuma babban birnin kasar domin sanya ido kan zabukan.

Shugaban na EFCC, ya yi kira ga ma’aikatan da su kasance masu kwazo da kwarewa wajen gudanar da ayyukan da aka ba kasa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet