Connect with us

Labarai

INEC ta dakatar da kwamishinan zaɓen Adamawa daga aiki

Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC, ta dakatar da kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa, Barista Hudu Ari daga aiki.

Hukumar ta bayyana hakan ne ta cikin wata takarda da ta aike wa dakataccen Kwamishinan a yau Litinin.

Ta cikin sanarwar, hukumar ta kuma umarci Barista Hudu, da ya ya fice daga ofishinta har sai abin da hali ya yi.

Haka kuma INEC ta ƙara da cewa, Sakataren hukumar na jihar ta Adamawa ne zai karɓi ragamar aikin hukumar.

BBC ta ruwaito cewa, A ranar Lahadi ne kwamishinan zaɓen jihar ya sanar da Aisha Binani a matsayin wadda ta lashe zaɓen gwamnan jihar tun ma gabanin a kammala tattara sakamakon zaɓen cike gurbi da aka gudanar a jihar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet