Connect with us

Labarai

Tinubu zai dawo Najeriya daga Faransa

A yau Litinin ne ake sa ran dawowa sabon zaɓaɓɓen shugaban Najeriya Asiwaju Bola Tinubu, daga ƙasar Faransa

Daraktan harkokin kafafen yaɗa labarai da hulɗa da jama’a na sabon shugaban Bayo Onanuga, ne ya sanar da hakan, cikin wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Twitter da safiyar yau.

Dawowar tasa na zuwa ne kwanakin kadan kafin cikar wa’adin ranar rantsuwa da za a yi masa a ranar 29 ga watan Mayu mai kamawa.

Tun a ranar 21 ga watan Maris din da ta gabata ne zababben shugaban kasa Bola Tinubu ya bar Najeriya zuwa kasar Faransa domin hutawa, kwanakin kadan bayan kammala zaben da aka yi a ranar 18 ga watan Maris din.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet