Connect with us

Labarai

Rukunin farko na ɗaliban Najeriya da suka bar Sudan sun isa Masar

Rukunin farko na ɗalibai ƴan asalin Najeriya da aka kwashe daga Sudan sun isa kan iyakar Aswan a kasar Masar da yammacin Alhamis ɗin nan.

shugabar hukumar hukumar kula da harkokin ƴan Najeriya mazauna kasashen waje NIDCOM Abike Dabiri-Erewa, ce ta bayyana hakan a shafinta na Twitter.

Ya wallafa cewa, ”Rukuni na farko ya isa kan iyakar Aswan a Masar, amma an riga an rufe iyakar. Za su tashi da sassafe sannan su wuce filin jirgin sama,” a cewar bayanin

A gefe guda, ita ma hukumar ba da agajin gaggawa ta Najeriya ta ce, rukunin farko na ƴan Najeriya daga Sudan sun riga sun isa iyakar ta Masar kuma za a kwashe su a yau Juma’a zuwa gida Najeriya.

Mataimaki na musamman ga Darakta Janar na NEMA, Idris Muhammad, ya bayyana hakan ga gidan talabijin na Channels, inda ya tabbatar da isowar rukunin farko na ‘yan Najeriya a kan iyakar Masar.

Jaridar Solacebase ta rawaito cewa, Sai dai Muhammad ya musanta labarin ‘yan Najeriya da suka tsere daga Sudan da suka makale a cikin Sahara saboda rashin biyan direbobin da suka yi jigilar su.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet