Connect with us

Labarai

Da Dumi-Duminsa: Buhari Ya Amince Da Dage Aikin Kidayar Jama’a A 2023

 

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amince da dage lokacin gudanar da kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2023.

Aikin wanda tun farko aka shirya gudanarwa daga ranar 3-7 ga watan Mayun 2023, zuwa ranar da gwamnati mai zuwa za ta tantance.

Shugaban ya amince da hakan ne bayan ganawa da wasu mambobin majalisar zartarwa ta tarayya da kuma shugaban hukumar kidaya ta kasa da tawagarsa a fada shugaban kasar da ke Abuja a ranar Juma’a 28 ga watan Afrilun 2023.

Jaridar Punch Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwar manema labarai mai dauke da sa hannun ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed,

Sanarwar wadda aka saki da safiyar ranar Asabar din nan.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet