Connect with us

Labarai

Kaduna: Ƴan sanda sun kama ƴan daba da masu ƙwacen waya su 98

Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da rahoton cafke ƴan daba da masu ƙwacen wayoyin mutane har su 98 a sassan jihar.

Gwamnatin ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da kwamishinan tsaro da al’amuran cikin gida na jihar Samuel Aruwan ya fitar.

Sanarwar ta ce, Tun farko gwamnan Mallam Nasir El-Rufai ne ya buƙaci ɗaukar tsattsauran mataki kan ɓata-garin, sakamakon ƙaruwar ayyukan ƴan daba da masu ƙwacen wayoyi a ƙwaryar birnin jihar.

Haka kuma ta cikin sanarwar, Aruwan, ya ce, an gurfanar da mutane 19 cikin waɗanda aka cafke ɗin a gabon kotu, yayin da ake ci gaba da bincike kan mutane 61, gabanin gurfanar da su.

Haka kuma sanarwar ta ce, ƴan sanda cafke mutanen ne tsakanin ranakun 26 zuwa 28 ga wannan watan da muke ciki na Afrilu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet