Connect with us

Tsaro

Gwamnatin tarayya za ta kashe fiye da Biliyan 22 wajen ciyar da ɗaurarru

Gwamnatin tarayya, ta ce za ta kashe Naira biliyan 22 da miliyan 44 wajen ciyar da ɗaurarrun da ke tsare a gidajen ajiya da gyaran hali.

BBC ta ruwaito cewa, Babban Sakataren ma’aikatar harkokin cikin gida, Dakta Shuaib Belgore, ne ya bayyana hakan yayin wani babban taro na kwana biyu a kan rage cunkoso da gyara halin ɗaurarru a birnin tarayya Abuja.

Dakta Belgore ya ce, an sanya kuɗin ne a cikin dokar kasafin kuɗin bana.

Ya ƙara da cewa, ana samun ƙaruwar mutanen da ake da su a gidajen gyaran hali ƙaƙƙautawa yayin da ɗaurarrun da ke zaman jiran shari’a suka kai kimanin kaso 80 cikin 100

Haka kuma ya ce, akwai gidajen gyaran halin har guda 244 a faɗin Najeriya.

Babban Sakataren, ya ce, yanzu haka ana tsare da mutane 75,507, Maza 73,821, sai kuma mata 1,686.

Lamarin da ya sa Baba cunkoso a 82 daga cikin gidajen kamar yadda kafar ta wallafa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet