Connect with us

Labarai

Lagos: Ƴan sanda sun cafke mawaƙi Seun Kuti

Rundunar ƴan sandan jihar Lagos, ta ce ta cafke mawaƙi, Seun Kuti bisa zarginsa da cin zarafin wani jami’in ɗan sanda.

Mai magana da yawun rundunar, Benjamin Hundeyin ya bayyana hakan ta cikin wani hoton mawaƙin sanye da ankwa da ya wallafa a shafinsa na Twitter.

Jaridar Solacebase ta rawaito cewa, Seun Kuti, wanda ɗa ne ga shahararren mawaƙi, marigayi Fela Kuti, ya miƙa kansa ne shalkwatar ƴan sandan jihar bayan da babban sufeton ƴan sanda Usman Alkali Baba ya bayar da umurnin a kama shi.

Haka kuma ta bayyana cewa, An gawani bidiyon mawaƙin yana marin ɗan sanda sanye da kaki.

Sun, ya miƙa kansa ne tare da rakiyar lauyansa yau Litinin.

Kafin a tsare shi, Kuti ya rubuta a shafinsa na Twitter cewa ɗan sandan ya yi kokarin kashe shi tare da iyalansa, amma babu wani karin bayani.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet