Connect with us

Labarai

An Baiwa ma’aikatan Nigeria Hotu, saboda Rantsar da Tinubu

Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranar 29 ga watan Mayu a matsayin ranar hutun ma’aikata sakamakon bikin rantsar da shugaban ƙasa mai jiran-gado, Bola Ahmed Tinubu.

Ministan Harkokin Cikin Gida Ogbeni Rauf Aregbesola ya ce an ba da hutun ne saboda bikin murnar dimokuraɗiyya.

Rabon da a yi hutu a ranar 29 ga watan Mayu tun 2018 – bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya mayar da Ranar Dimokuraɗiyya zuwa 12 ga watan Yuni – inda sai a ranar ake yin hutun.

Babu tabbas ko ma’aikata za su sake samun hutun a 12 ga watan Yuni mai zuwa.

Buhari ya ce ya ɗauki matakin ne don girmamawa da kuma tunawa da Moshood Abiola, wanda ya yi nasara a zaɓen shugaban ƙasa na 12 ga watan Yunin 1993 amma gwamnatin soja ta soke zaɓen.

Tuni jami’an tsaro suka tsaurara tsaro a birnin Abuja kafin bikin rantsar da Bola Tinubu a ranar Litinin a matsayin shugaban Najeriya na 16.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet