Connect with us

Labarai

Shugaba Buhari ya nemi afuwar ƴan Najeriya

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya nemi afuwar Najeriya bisa wasu manufofin gwamnatinsa da suka matsanta wa ƴan ƙasa.

Shugaban ya buƙaci hakan ta cikin jawabin bankwana da ya yi ga al’ummar Najeriya yau Lahadi.

BBC ta ruwaito cewa, Da yake jawabi kan batun tattalin arziƙi, shugaban ya ce “Tattalin ariziƙinmu na Najeriya ya ƙara zamantowa mai jurewa saboda irin matakan da aka ɗauka domin ganin cewa bai durƙushe ba a lokacin da tattalin arziƙin duniya ya shiga mummunan yanayi.”

Haka kuma, ya ƙara da cewa “A ƙoƙarin inganta tattalin arziƙi, mun ɗauki matakai masu matuƙar wahala waɗanda yawancinsu suka samar da sakamako mai kyau.”

“Wasu daga cikin matakan sun haifar da wahalhalu, kuma ina mai neman afuwar al’ummar bisa hakan, Sai dai mun ɗauki matakan ne domin amfanin wannan ƙasa.”

A fannin tsaro kuwa, shugaba Buhari ya ce gwamnatinsa ta yi iyakar ƙoƙarinta, inda zuwa yanzu ta samu nasarar “rage kaifin ayyukan ƴan bindiga da ta’addanci da fashi da makami da sauran miyagun ayyuka.”

Shugaba Buhari, ya kuma buƙaci al’ummar Najeriya da su kasance masu taimaka wa jami’an tsaro ta hanyar lura da abubuwa da ke faruwa a yankunansu domin ganin an ɗora kan nasarar da gwamnatinsa ta samu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet