Connect with us

Labarai

Ya zama wajibi jami’an tsaro su dage sosai- Tinubu

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce, ya zama dole ga jami’an tsaro su matsa ƙaimi a ayyukan su na bada kariya matuƙar ana so a ciyar da Najeriya gaba.

Shugaban ya furta hakan ne yayin ganawarsa ta farko da shugabannin hukumomin tsaro a fadar mulki ta Villa da ke birnin tarayya Abuja.

A ganawarsa da manema labarai bayan kammala ganawar tasu, mai bai wa shugaban shawara a kan harkokin tsaro Babagana Monguno, ya ce, shugaban ya shaida wa jami’an cewa, ba zai lamunci yanayin koma baya ba su fannin tsaro.

Jaridar Solacebase ta rawaito cewa, Shugaba Tinubu, ya kuma ce, dole a samu haɗin kai tsakanin dukkan ɓangarorin tsaro domin ganin an kawar da duk wata matsalar tsaron da ke addabar Najeriya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet