Allah ya yi wa Limamin Masallacin Waje kuma Wazirin Kano Murabus Sheikh Nasir Muhammad Nasir rasuwa.
Marigayin dai ya rasu ne da yammacin yau Laraba bayan fama da jinya.
Za a yi jana’izarsa da safiyar gobe Alhamis.
Da fatan Allah jiƙansa, ya gafarta masa ya kyautata makwancinsa.
Post Views: 480