Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, Abdulrasheed Bawa.
Daraktan Yaɗa labarai na ofishin sakataren gwamnatin tarayya Willie Bassey ne ya sanar da hakan a daren nan.
Za mu kawo ci gaban labarin a nan gaba.
Post Views: 218