Connect with us

Labarai

Tinubu Ya Sha Alwashin Magance Ta’ammali Da Muggan Kwayoyi

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kudirin gwamnatinsa na yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi.

Ya yi wannan jawabi ne a babban dakin taro na fadar gwamnatin tarayya Abuja a yayin wani taron da aka shirya domin tunawa da ranar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Majalisar Dinkin Duniya ta duniya.

“Za mu magance matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi da illolinsa ta kowane fanni don haka muna kira ga gwamnatoci, kungiyoyin kasa da kasa, da masu ruwa da tsaki a harkar farar hula da su dauki matakin gaggawa don kare al’umma, da kuma dukkan mutane ta hanyar magance matsalar samar da haramtattun kwayoyi da kuma shaye-shayen kwayoyi, ya taimaka wajen wayar da kan jama’a game da barazanar da suke yi wa al’umma,” inji shi.

Shugaba Tinubu ya ce taken ranar shaye-shayen miyagun kwayoyi ta duniya na bana, shine“Mutane ne Farko: A Karfafa Rigakafin,” ya jaddada bukatar ba da fifiko ga jin dadi da hana shaye-shayen miyagun kwayoyi, tare da sanin kimarsu ta asali da kuma muhimmancin samar da kayayyaki tare da ingantacciyar rigakafi da hanyoyin magani.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet