Connect with us

Labarai

Yan Sanda Sun Kama Budurwar Da Ta Karbewa Saurayinta Miliyan 1.5

Rundunar ‘yan sandan jihar Osun a ranar Larabar nan ta kama wata yarinya ‘yar shekara 17 da ta cuci wani abokin ta da suka hadu a shafukan sada zumunta, inda ta gayyace shi zuwa Osun tare da yi masa wayo ta karbe Naira miliyan 1.5.

Kwamishinan ‘yan sandan, Kehinde Longe a lokacin da yake zantawa da manema labarai a shedikwatar ‘yan sandan da ke Osogbo, ya ce mutumin Wanda aka cuta a garin Ikire, karamar hukumar Irewole ta jihar daga Legas ya shigar da kara bayan an yi masa fashi.

A cewarsa, wanda ke karar ya hadu da wadda ake zargin a shafukan sada zumunta kuma yana ta hira da’ita, inda ta gayyace shi zuwa inda take, tare da yi masa fashi.

An karbi wayar wanda ta cuta kuma sun fitar da kudi daga asusunsa a yayin bincike, an kama wasu mutane biyu, Ariyo Abayomi, 32 da Adeleke Opeyemi, mai shekaru 24, kuma za a gurfanar da su a gaban kotu nan ba da jimawa ba.

Hakazalika, an gurfanar da wasu mutane takwas da ake zargi kan fashi da makami.

Obinna Chihuzo, 33, Igwe Chukwudi, 41, Ogbonna Destiny, 28, Eze Nwaze, 40, Olamilekan Samson, 30 da Kola Akinolu, 29, an kama su da laifin fashi da makami da suka addabi masu ababen hawa a kan titin Osun/Ife express, ciki har da Pistol (Turanci). An kwato bindigar ganga biyu na cikin gida, wayoyi iri-iri, kwamfutoci da sauran abubuwa daga cikinsu.

Abdulwasiu Jato, mai shekaru 47 da Kolawole Iwalaye, 39, an gabatar da su ne bisa laifin karbar motocin sata, da suka hada da mota kirar Toyota Camry (Muzzle) 2009 mai rijista da KUJ 619 DB da Toyota Corolla, 2012 mai rijista da KSF 407 HW.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet