Labarai
Majalisar Dattawa Ta Sanar Da Jerin Sunayen Ministocin Da Tinubu Ya Aika

Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio ya gabatar da sunaye 28 da Shugaba Tinubu ya tura masu yake so a tantance su ya na dasu ministoci
Sunayen sun kunshi:
1 – Abubakar Momoh
2 – Ambassador Yusuf Miatama Tukur CON
3 – Arch. Ahmed Dangiwa
4 – Barr. Hannatu Musawa
5 – Chief Uche Nnaji
6 – Dr. Berta Edu
7 – Dr. Dorris Aniche Uzoka
8 – H.E. David Umahi
9 – H.E. Nyesom Wike
10 – H.E. Badaru Abubakar CON
11 – H.E. Nasiru Ahmed Elrufai
12 – Rt. Hon. Ekperipe Ekpo
13 – Hon. Nkiru Onyeojiocha
14 – Hon. Olubunmi Tunji Ojo
15 – Hon. Stella Okotette
16 – Hon. Uju Kennedy Ohaneye
17 – Mr. Bello Muhammad G.
18 – Mr. Dele Alake
19 – Mr. Lateef Fagbemi SAN
20 – Mr. Muhammad Idris
21 – Mr. Olawale Edun
22- Mr. Waheed Adebayo Adelabu
23 – Mrs Iman Suleiman Ibrahim
24 – Professor Ali Pate
25 – Professor Joseph
26 – Senator Abubakar Kyari
27 – Senator John Eno
28 – Senator Sani Abubakar Danladi
Shugaban kasar yace zai karo wasu sunayen nan gaba kadan.