Connect with us

Featured

Kano: Rundunar Ƴan Sanda Ta Kama Mutane Sama Da Dubu 1 Bisa Zargin Aikata Laifuka A Cikin Kwanaki 100

Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, Mohammed Usaini Gumel, yace an kama mutane sama da dubu 1 da ake zargi da aika laifuka, tare da gurfanar da su a gaban kotu a cikin kwanaki 100 da ya yi da kama aiki.

Gumel ya bayyana haka ne ga ƴan jaridun jihar Kano a lokacin da yake bayyana nasarorin da ya samu a cikin kwanaki 100 da suka gabata, yayin wani taron manema labarai na musamman, wanda shugabannin kungiyar ƴan jaridu suka shirya.

Kwamishinan ƴan sandan ya ce cikin mutanen akwai ƴan fashi da makami 117, masu garkuwa da mutane 25, barayin shanu 6, masu safarar mutane 17, waɗanda ake zargi da safarar miyagun kwayoyi 34, barayin motoci 18, barayin baburin adaidaitasahu 16, barayin babur mai kafa biyu 58 sai 19 da ake zargi da damfara da 636 da ake zargin ƴan daba ne.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet