Connect with us

Labarai

Wata Mata Ta Yi Karar Mijinta Kan Rashin Bata Hakkin Kwanciya

Wata mata ‘yar shekara 25 mai suna Ruqayya Mukhtar a ranar Alhamis ta shaida wa wata kotun shari’a da ke zamanta a Rigasa, a jihar Kaduna cewa mijinta ya yi shekara biyu bai kwanta da ita ba.

Mai shigar da karan da ta roki da a raba aurenta da mijin nata wani suna Naziru Hamza ta kuma koka da yadda ya ci zarafinta da mutuncinta.

Da yake kare kansa, wanda ake tuhumar ya musanta dukkan zarge-zargen inda ya ce ya yi iya kokarinsa wajen gamsar da matarsa ​​ta hanyar jima’i.

“Tunda na fita neman abincin yau da kullun, wasu lokuta nakan dawo gida a makare kuma a gajiye amma matata ba ta fahimta, koyaushe tana neman kusanci.

“Nakan kokarta sau da yawa kuma a wasu lokuta ina rokon ta da ta yi hakuri har sai da safe kuma bana dukanta,” in ji shi.

Alkali Anass khalifa ya tambayi mai karar ko tana da shedu sai tace eh.

Ya dage sauraron karar har zuwa ranar 5 ga watan Satumba domin mai karar ta gabatar da shaidunta.
NAN

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahisholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet