Connect with us

Featured

Alamomin Ciwon Zuciya Da Abin Da Ke Kawo Ciwon

A cikin cikin dan adam akwai wata tsoka da take taka muhimmiyar rawa wajen gudanar da al’umuran rayuwa har a samu natijar da ake bukata ta kowace fuska.

Zuciya ita ce tsokar da take karba da aika sakon kowane aiki da mutum zai yi cikin kankanin lokaci kuma ya aiwatar da shi, inda take taka rawa wajen tunzurin aikata daidai da ma ba daidai ba ga kowane ɗan adam.

A hannu guda kuma zuciyar kan fuskanci kalubale kala-kala yayin da take gudanar da aikinta a jikin Dan Adam.

Zuciya na fuskantar ciwo yayin da aka dora mata aikin da yafi karfin yadda Allah ya halicce ta akai.

Ciwon zuciya yana kama mutane ne yayin da damuwa tayi wa mutum yawa kuma yake yawaita tunani, domin mai fama da ciwon hawan jini da yawaitar shan taba sigari yana kamuwa da cutar, kamar yadda Dakta Abdullahi Muhammad Atiku na Asibitin Malam Aminu Kano ya bayyana mana a zantarwarsa da jaridar Kakaki.

Dakta Abdullahi Atiku ya ce akwai nau’in ciwon zuciyar da ake samu daga wadanda suka haihu, haka kuma kiba ma na iya janyo kamuwa da ciwon na zuciya da dai sauran su.

 

Da yake zantawa da jaridar Kakaki Likitan ya ce ana gadon ciwon kamar yadda ake haifar mutum da shi, kuma alamomin da ake gane mutum ya kamu da ciwo zuciya sun hada da kasa doguwar tafiya da gudu.

Haka kuma ya ce ciwon a wajen yara yana hana su girma su rame bakin su ya canja kala, domin akwai wanda ake warkewa da wanda sai dai mutuwa, amma za ai ta dorashi akan magani ne kawai.

Ya ce domin kaucewa kamuwa da ciwon zuciya duk masu fama da hawan jini su riƙa zuwa ganin likita, masu shan taba kuma su rige su kuma riƙa zuwa wajen masana lafiya don kula da lafiyar su.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet