Connect with us

Featured

Ƴan Siyasa Sun Gwangwaje Gwarazan Hikayata Da Maƙudan Kuɗaɗe

A yammacin ranar Alhamis ne dai aka gudanar da bikin karrama gwarazan gasar gajerun ƙagaggun labarai ta mata zalla da BBC Hausa ta saba gudanarwa duk shekara.

A’isha Adam Usaini ce gwarzuwar Hikayata ta 2023 da labarinta mai taken ‘Rina A Kaba’, wanda ya yi tsokaci kan irin yadda mata ke amfani da magungunan mata, ba tare da la’akari da irin illar da ire-iren waɗanan magunguna ke haifarwa ba.

Sai A’isha Abdullahi Yabo da ta zo ta biyu da labarinta mai suna Bakin Kishi.

Yayin da A’isha Sani Abdullahi daga birnin Jos na Jihar Filato kuma ta zo ta uku wadda ta rubuta labarin Tuwon Kasa.

Daga cikin manyan baƙi da suka halarcin bikin karrama gwarazan, akwai fitattun ’yan siyasa da suka gwangwaje wadannan mata da maƙudan kuɗaɗe sanadiyar bajintar da suka yi.

Ga jerin sunayen wasu daga cikin manyan baƙin da suka bai wa gwarazan gasar bana kyautar kudi kamar yadda BBC ta bayyana :

1. Hajiya Hafsat Abdullahi Umar Ganduje, uwargidan shugaban jam’iyyar APC na ƙasa ta bai wa:

a. Aisha Adam Usaini — $1,500

b. Aisha Abdullahi Yabo — $1,000

c. Aisha Sani Abdullahi — $500

2. Gwamna Kebbi Nasir Idris ya basu
N3,000,000

3. Sanata Tanko Al-Makura — N1,000,000

4. Uwargidan Gwamnan Jihar Katsina, Hajiya Zulaihat Umar Radda — N1,000,000

5. Sanata Abdul’aziz Yari, tsohon gwamnan Jihar Zamfara, kuma Sanatan Zamfara ta Yamma — N5,000,000

6. Sanata Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila — N500,000

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet