Kotun Kolin Nigeria ta tabbatar da zaben gwamna Babajide Sanwo Olu na jihar Lagas a matsayin halastaccen gwamnan jihar.
Kotun ta tabbatar da zaben nasa ne inda ta Kori karar dan takarar Gwamnan jihar karkashin tutar Jam’iyar LP, kamar yadda Channel Television ta rawaito.
Post Views: 378